Muhimmin sanarwa daga National population commission NPC

 Muhimmin sanarwa daga National population commission wato NPC 


Related:- Yadda zaka samu approved na Nigerian population commission NPC

Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na scholarship daga Federal Ministry of Education

Hukumar National population commission NPC sunfitarda sayarwa muhimmi ga wanda suka ciki aikin bangaren enumerators da facilitators, in baku mantaba kwanakine dai aka fara approved na enumerators da facilitators wanda haryanzu ana kan wannan aiki ba agamaba don haka idan kasan ka ciki kuma kasamu shortlisted anyi screening dinka to saikana dubah status ɗinka shin an approved koh dasaura tukun 

National population commission NPC sun sanarda cewa zasu fara training na enumerators da facilitators kamar dai yadda akasani tuni wani bangare kaman irinsu SPW da supervisor da sauransu suka gama nasu training din idan kasan ka ciki saika dubah mail ɗinka koh zaka samu sanarwan fara training

Sannan wannan training ɗin dole sai wanda akama approved ne daga National population commission NPC sannan zai samu daman yin wannan training ɗin don haka inba a approved nakaba haryanzu saika jira tareda cigaba da adduah harsuma approved

Allah ya bada sa a  

A.I.H


Idan Kana tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

Previous Post Next Post