Yadda zaka samu approved na Nigerian population commission NPC

 Yadda zaka samu ama approved na Nigerian population commission NPC Ad hoc

Related:- Yadda zaka dubah Application code ɗinka na NPC National population commission 

Yadda zaka nemi aikin a company Ɗangote group

Dayawan mutane sunga ba a approved nasuba suna ta dubah akan kari domin gani da kuma fatan samun approved saidai haryanzu shiru toh abun dana fahimta shine yawancin wanda sukaje sukayi screening sune akema approved bance dole bah a iya fahintana tunda zakaga wani ammasa approved bayan awa 4 koh sama da haka dayin screening

Saboda haka yanada kyau ka tabbatarda kaje wurin screening na karamar hukumar daka cika domin yin screening koh kuma inda aka sanar za ayi screening a yankinku, domin wasu anfitar musu da time table na screening ɗinsu 

Wasu kuma harsun fara training kamar Gombe yanzu haka wasu na training a federal college of education FCE Gombe state

Yadda zakayi screening na Nigerian population commission NPC

Kaje ka local government area LGA dinka da Application code naka da kuma National identify number naka da kuma Original takardunka na makaranta saikaje suna screening insha Allah zasu approved naka 

Inbakasan yadda zaka dubah Application code ɗinka bah ka shiga shafin https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ saika shiga check application status saikasa NIN number ɗinka zai nunama Application code ɗinka dakuma application status naka 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel  domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

Previous Post Next Post