Yadda zaka duba bayanan BVN dinka cikin sauki ba tareda kaje banki bah

 Yadda zaka dubah bayanan BVN bank verification number dinka cikin sauki batareda kaje banki bah 


Related: Yadda zaka gyara matsalan dake kan BVN dinka batareda kaje banki bah

 Yadda zakaga chatting din budurwanka ko danka ko wanni naka cikin sauki

Dayawan mutane suna so susan dawani bayani suka cike form na bvn dinsu ma ana koh sun manta irin date of birth na jikin bvn din koh suna kuma suna so su cika wani abu dole kuma saida wannan bayanin sannan zasu samu daman cike wannan form din 

Akwai hanyoyi dayawa da ake dubah bayanan BVN dasu ciki kuwa harda applications na banki koh irin loan app wanda wasu company suka bude domin bada loan 

Yadda zaka dubah BVN details dinka batareda kaje banki bah 

Da farko kashiga link https://nibloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal idan ka shiga portal din zakaga wuri kamar haka 


Idan ka shiga saika taba inda aka rubuta Apply for non interest facility kana tabawa zai kaika wuri kamar haka 


Saika taba kan Apply din nan dake kasa kana taba shi zaikaika wurin kamar haka 


Saika taba kan Apply for household faciliy Non-interest dinnan 


Saika taba kan new dinnan dake kasa zau nunama inda zakasa BVN dinka 


Kana taba wurin saika dannan kan Next toh shikenan zakaga duk person details naka na kan BVN dinka saika dubah abunda kakeso ka dubah ka dubah ka fita a wurin kawai 

Bakada matsala da saka BVN dinka a wannan shafin domin shafinne na bankin Nirsal microfinance Bank ne dake Ć™arkashin CBN don haka bakada matsala da wannan wurin. 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

3 Comments

Post a Comment

Previous Post Next Post