Yadda zaka dawo da RCCG plan akan layin Airtel

 Yadda zaka dawo da sarin RCCG plan akan layin Airtel


Related:

In ba amantaba kwanaki ne dai kamfanin Airtel Nigeria suka dakatar da tsarin RCCG wanda yawancin masu amfani da layin na Airtel suke moresa fiyeda yadda suke amfani da layikansu na da kafun RCCG plan ya fito kenan 

Menene tsarin RCCG 

Tsarin RCCG wani tsarine da layin Airtel suke dashi wanda zai baka daman kayi ƙira harna tsawon minti arbain 40min koh 45min wasu kuma suna iya yin minti talatin da biyar 35, sannan zaka iya ƙiran ko wanne layi da wannan number bawai kawai layin Airtel zaka ƙiraba zaka iya kiran MTN, GLO, da kuma 9mobile duk da wannan layin naka na RCCG kuma naira ɗari ɗaya ne kacal zatama wannan ƙira 

Yadda zaka dawo da layin naka na RCCG 

Da farko ka dannan *141*341*2# idan ka dannan saikaga ya nunama cewa baka da ƙudi a wayan naka to saika sa katin naira ɗari biyu 200naira saika sake dannawa wannan code din shikenan zasu cema "Your micro bundle have been successfully activated" to shikenan ka gama yayikenan 

Daganan saikaje kaci gaba da mare kiranka da kakeyi akan tsarin naka na RCCG plan 

Idan kuma suka cema  "Dear customer this offer is not available for you" to fa layin naka bazayyi bah karma kasha wahala kasa katin kenan. 

Amma dai akwai wasu sunce baya wuce 20min kenan kawai kayi wani subscription ne na wani plan ba RCCG plan ba inda ake cewa RCCG plan haryanzu bai dawobah don haka idan ka trying bayyibah kasan yadda abun yake 

Allah ya bada sa a 

✍️✍️✍️©️ A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

5 Comments

 1. Ta Yaya zan duba ragowan balance Dina??

  ReplyDelete
 2. Nayi nayi baiyiba na kasa komawa

  ReplyDelete
 3. Ya ake Buda balance din micro plan din

  ReplyDelete
 4. Amma kuma baya duba balance kuma tabbas wani bayayin hakan yaushe zasu sakeshi ya koma na bae daya

  ReplyDelete

Post a Comment

Previous Post Next Post