Yadda zaka cika sabon tallafin MTN na scholarship kyauta

 Yadda zaka cika sabon tallafin MTN Nigeria na Science and technology scholarship kyauta Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria zasu bada scholarship na dalibai da suke makarantan gaba da secondary koh jami a ko college of education da daisauransu makaranta dai na gaba da secondary

 

Yadda zaka cika sabon tallafin MTN Nigeria scholarship 

Dafarko kashiga wannan linkhttps://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss kana shiga zai kaika wuri kamar haka 


Inda zaka cike person information naka saikai Next 


Sai kacike wannan ma wanda ake buĆ™atan karin bayananka wanda suka shafi email da kuma lambar waya 


Sai kuma inda zakasa bayananka na jamb wanda zakasa harda JAMB number 


Saikuma bayanan makarantanka dasuna abun da kake karanta dadai sauransu 


Sai karin bayanai akan makarantanka shima zaka cike kaje Next 


Sai bayanin makarantan secondary school daka gama wato kafin ka shiga na gaba da ita kenan 


Sai kuma inda zaka rubuta scores na Neco koh weac din da kayi ba lalle saikasa dukka bah koh guda biyar kasa yayi 


Saikuma abu na karshe shine NEXT of KIN information nasa da phone number da kuma email dinsa saika submit 


Daga nan zai nunama irin haka yana nunama toh kagama cikewa 

Allah yabada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 


Post a Comment

Previous Post Next Post