Yadda zaka hana MTN jama kudi a wayanka haka kawai

 Yadda zaka hana MTN jama kudi a wayanka kona wani haka kawai batareda kayi wani abu da za ajama bah 


Related: Yadda zaka dawo da layinka da MTN suka rufe 

Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na TMAX

Yawancin mutane suna fama da matsalan cewa sunsa kati a layinsu na MTN kafun suyi kira sai suji ance musu ba kuɗi a layin kuma bayan sunsa kudi a ciki 

To yawanci hakan na faruwane ta sanadin wasu tsaruka da ka shiga a cikin layin naka kodai ka sani koh baka sani bah misali akwai tsaruka irin na caller tune wanda za asama wani za ana chajinka duk sati koh duk wata naira hamsin 50 naira sannan akwai tsarukan game shima wani za ana chajinka duk rana koh duk sati. 

Sanna akwai tsarin sayan data wanda yawanci inkazo saya idan baka kula ba sai kaga wurin da akasa Auto renewal koh one of purchase wato an baka dama kazaɓa koh dai idan datan tayi expired kana sa kati (kuɗi) a wayan saisu dauka su sama irin wannan datan da ka saya, koh koh wanda zaka saya sau ɗaya wanda koda wannan datan ya ƙare bara a jama kudi bah matukar ba kai ka sake saya bah. 

Toh ana yakamata mutane su kula da kyau wurin sayan data koh wanne ma domin kuwa idan dai kasa auto renewal toh indai kasa kati kafun ka ankara an janye saidai ka sake sa wani in harkanaso kayi amfani da kati, toh kaga gara a kula da kyau  

Yadda zaka hana MTN jama kudi a wayanka ta tsarukansu 

Sa farko dai idan kasan kanasa kudi ana janyewa saika dubah kaga koh wani tsari ka shiga suke janyema kudi yadda zaka duba shine ka danna *123*5# akan layin ka na MTN da ake janyema kudi 

Saika taba inda aka rubuta active service toh anan ne zakaga duk wani tsari da suke janyema kudi kaikuma saikayi deactivating nashi dakan layinka 


Idan kuma babu zai nunama bakada active subscription dasu to idan har hakan baima bah wato ka dubah kuma ana cigaba da jama kudi a layinta to ka ƙira call centre wato ka dannan 180 akan layin naka kagaya musu abunda yake faruwa insha Allah zasu dubah su cirema shi batareda bata lokaci bah 

Sannan a kula wani lokaci inkayi kira koh kana cikin amfani da waya zakaga wani notification ya fito to awannan wurin idan ka danna subscribe shikenan za ana janyema kudi a waya wani lokaci kuma inka gama ƙira zaka gansa ya fito to duk a kiyayesa saboda karsu dauki kudinka kaikuma kace saboda mai aka dau kuɗinka bayan kai ka dannan da kanka a wayanka 

Koh kuma kayi shiga nan Click here kadakko My mtn app domin ka dubah ta ciki shima domin katse wannan abun da yake jama kudin sannan zakaga wasu karin abubuwa da yawa duk ta cikin wannan application na my MTN app din 

Allah ya bada sa a 

©️✍️✍️✍️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

Previous Post Next Post