Yadda zakaga chatting din budurwarka

 Yadda zakaga chatting din budurwarka koh wanne iri Facebook, WhatsApp, Instagram, e.t.c harma da normal messages. 

Yadda zakaga chatting din budurwarka

Related: How to unbanned your WhatsApp number 


Yawancin mutane a wannan zamanin suna so susan shin mai yayansu koh matansu harda budurwa yensu akan mai sukeyi acikin wayansu dubah da yadda yanzu mutane muka koma sai a hankali 

Wasu zakaga idan ka karbi wayansu saikaga WhatsApp dinsu a rufe koh kanaso kaga mai yaranka ko kannenka sukeyi a browsing da wayarsu amma saika samu an goge history na cikin browser wanda idan aka goge bazaka samu daman ganin wannan abun da sukayi browsing bah  

Sannan koda message ne na waya saikaga wani lokaci mutane sun rufe shi ma ana ankulleshi da app lock saboda ba aso wani yaga abunda akayi koh akeyo a cikin wannan message din 

Toh yau insha Allah zamuyi bayani akan yadda zakayi kaga duk wani abu da ake browsing koh chatting ma kaga me ake rubutawa a wayan yayanka koh matanka koh kannenka harma da budurwarka  

Yadda zakaga chatting din budurwarka

Akwai hanyoyi da yawa da ake aga chatting na mutun wanda wasu nada tsawo da wuya wasu kuma nada sauki toh insha Allah zamudau data mai sauki muyi bayani akai 

Amma shi wannan app din bawai daga wayanka zakaga abunda akeyibah a a zakasa shine a wayan wanda kakeso ka dubah abunda sukeyi 

Misali idan wayan matankane saikayi downloading dinsa a wayanta ka saita shi yadda inka zo koda ta kulle Whatsapp dinta koh Facebook koma me toh ba ruwanka da su kana zuwa kawai zaka shiga cikin wannan app dinne shine zai nunama komai

Da farko

 kaje play store koh kabi wannan link din Click here idan ka danna zai kaika direct kan app din a play store saikayi downloading nasa yazama yana wayanka 

Na biyu 

Inya gama download saika bude app din saikaje kabashi permission a cikin Setting

Spy on your GF WhatsApp

Idanka shiga cikin app din direct zai kaika zuwa wurin da zaka bada permission din zakaga apps a wurin saika dubah wannan app din ka kunnasa kaman yadda zaku gani a pic din dake sama 

Na uku 

Kana kunnasa shikenan yafara aiki koh da a aka rubuta indai da keyboard akayi rubutun toh fa saiyayi storing nasa ya ajiyeshi a cikin wannan wayan  

Spy's your GF WhatsApp chatting


Daga nan saika dan boye app din acikin folder koh kuma hiding app ka bata wayanta katafi abunka 

Duk lokacinda kazo ka karbi wayan saika shiga cikin wannan app din toh a nanne zakasha mamaki domin kuwa komai da akayi da wannan keyboard na wannan wayan zaka sameshi a wurin yana rubuce babu ragi bah kari 

Kuma harda sunan app din da akyi amfani dashi zaka gani a jiki misali idan chat ne na Whatsapp zakaga ansa Whatsapp sai arubutama abunda aka rubutu acan WhatsApp din dukka hakama idan browser ne itama zakaga abunda akayi search a wurin da kuma sunan browser da akayi amfani dashi. 

Gargaɗi 

Ire iren wannan Applications ɗin sunada hatsari domin kuwa su ake ƙira Spyware koh nace keylogger domin kuwa duk wani abu daka rubuta imma password ɗinka na bankine koh menene yana ajiyesa don haka a kiyaye idan an gama amfani dashi a cireshi a kan waya

Allah ya bada sa a 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

2 Comments

Post a Comment

Previous Post Next Post