Yadda zaka hana wayan mutum shiga shafukan batsa

 Yadda zaka hana wayan wani naka koh yayanka abokanka matanka yan uwanka shiga shafukan batsa kwata kwata 


Related: Yadda zakaga chatting din budurwanka ko danka ko matanka a cikin sauki 

Yadda zaka dawo da layinka da MTN suka rufe ma 

Yadda zakayi registration na CAC certificate a wayanka da kanka cikin sauki

Saudayawa zaka shafukan batsa sun zaba ruwan dare a cikin alumma ta fannoni daban da ban imma tsakanin manya ko harma da yaran wato ba babba ba yaro kenan kowa na kallo ko ince shiga wannan shafukan toh insha Allah zamuyi bayani akan yadda zaka hana wayan ka kona wani shiga wannan shafukan 

Yadda zaka hana waya shiga shafukan batsa kwata kwata 

Step 1

Da farko ka shiga setting na waya wato kuma ba wayanka bane ka shiga setting na wannan wayan kawai kana karba kana shiga setting din saika dubah inda aka rubuta Network & internet saika shiga wasu wayan kuma an rubuta More connection wato abun lura anan shine koh wata waya ka karba idan ka shiga setting toh inda setting din wayan na internet yake to anan wannan abun yake 

Koh kuma kai tsaye ka dubah sama zaka wurin searching saika rubuta private DNS to a take zai nunama wannan abun saika danna kansa 

Kamar yadda zaku gani a photo dake kasa 


Step 2 

Kana shiga wurin nan zai kaika wurin network na wayan kunsan dama saida network sannan ake shiga shafukan kowanne irima 

Toh acan ƙasa zakuga inda aka rubuta private DNS inkuma kunyi search ne tun a farko to shikenan toh kawai saka taba kan private DNS din kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 


Step 3 

Abu na uku kuma na karshe shine zaka kana shiga yawancin waya zakaganshi a off ne ko Automatic toh saika saika taba inda aka rubuta Private DNS provider hostname kana taba wannan wurin zai buɗema inda zakayi rubutu wato akwatin rubutu kenan saika rubuta wannan abun (adult-filter-dns.cleanbrowsing.org) abun da yake cikin bakan nan (bracket) ka rubutashi complete batareda tsallake komai bah kamar yadda zaku gani a photon dake kasa


Kana gama rubutawa saika taba inda aka rubuta save shikenan kayi served nashi daga nan wannan wayan zata daina shiga shafukan batsa gaba daya indai ta legal browser ne kamar irinsu 

Chrome 

Fire fox 

Dadai sauransu 

kai harma data Facebook dukdama Facebook basu fiye barin irin wannan abunba 

Allah ya bada sa a 

✍️✍️✍️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

2 Comments

Post a Comment

Previous Post Next Post