Sabon sanarwa daga hukumar National population commission wato NPC akan population and housing census na 2023

 Sabon sanarwa daga hukumar National population commission NPC akan population and housing census na 2023 

NPC updates

Hukumar kidaya ta kasa wato National population commission NPC sun fitar da sabon sanarwa gameda dage training da akayi a kwanakin baya wadda da za ayi training dinne ranar 13 ga watan April amma kuma sai aka dage training din saboda wasu dalilai 


Related:

Toh hankalin hukumar ya koma kan labarin da ake yadawa gameda cewa an hacking na saver dinsune shiyasa suka dage training kuma hakan yafito daga bakin wani staff nasu ne a wani local government inda yakewa mutane bayani gameda dage wannan training da akayi inda yace daga cikin dalilan akwai hacking na server nasu da akayi wanda kuma a sanarwan da hukuman tafitar tace wannan ba gaskia bane ita ba a mata hacking ba 

Saboda haka kowa ya kwantar da hankalinsa bayanansa suna cikin tsaro saboda baza ayi watsi da irin wannan abun na kidayar jama a abune me mahimmacin gaske da baza ayi wasa dashiba kuma hukumar ta tanadar da wanda zasuba abun tsaro na musamman 

Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kanad tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

Previous Post Next Post