Hukumar kidaya wato National population commission NPC sun dage ranar kidaya

 Hukumar kidaya ta kasa wato National population commission NPC sun fitarda sanarwan dage kidaya 

Census update
Related:-

Damadai Hukumar ta shirya yin wannan kidayanne a cikin watan biyar dinnan na shekarar dubu biyu da ashirin da uku wato 2023 amma yanzu hukumar National population commission NPC sun dage wannan kidayar na jama a da kima gidaje 

Hakan yafarune a wani taro dasukayi ranar juma a 28 ga watan April watan da muke ciki inda suka samu wannan dama na amincewa da dage wannan kidayar daga shugaban kasar Nigeria wato Gen. Muhammadu buhari wanda ya amince musu dasu daga wannan kidayar saboda wasu dadilai 

Sannan yaja hankalinsu kam amfanida cigaban kimiya wurin gudanarda wannan kidaya da za ayi 

Damadai inbaku mantaba hukumar tasha sa ranar training na ma aikatan wucin gadi da zasuyi aikin kidaya amma sai a samu tsaiko a dage wannan training din musammam na supervisor's da enumerators wanda hakan na daga cikin dalilan dayasa aikin bazai yiyuba tunda ba a gaba bawa ma aikatan da zasuyi aikin horo bah 

Saboda haka gama a akwantar da hankali idan ansa sabon ranar kidaya da kuma training na supervisor's da enumerators in sha Allah zamu sanar daku wannan abun don haka ki zauna cikin shiri 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

Previous Post Next Post