Yadda zaka dubah Application na NPC idan ka manta

 Yadda zaka dubah Application code naka na NPC Nigerian population commission 

NPC Application code

Related:- Yadda zaka nemi aikin Immigration Services 2023 

Yadda zaka nemi aikin a kamfanin dangote group

Mutane dayawa yanzu sun manta Application code nasu wanda ake bayarwa bayan mutun yafara registration tun kafun yagama registration din domin dashine zaka iya ci gaba da registration koh da network sun ya baka problem

Yadda zaka samu NPC Application code naka 

Da farko kashiga shafin Nasu na Nigerian population commission NPC https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ kana shiga zai kaika shafi kamar haka yadda zaka gani a photon dake kasa


Saika shiga kan inda aka rubuta Check Application status inda na zagaye a photon nan zai budema wuri kamar yadda zaka gani a photon dake kasa


Zakaga inda a kace enter your Application code saika danna wurin kasa NIN number dinka wato National identity number saika sa shi a wannan wurin kadanna kan proceed kana dannawa zai budema wurin kamar haka 


Kana dubawah zakaga Application code naka a wurin saika dauka dauka idan zakaje screening saika dakko wannan photon kaje kayi edition


Saika yi editing kawai kasa naka NPC Application code din domin zaje kayi screening baruwanka da wata matsala domin dama shi ake bayarwa idan ka gama registration naka 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin saika comment section koh kuyi joint na Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

Previous Post Next Post