Yadda zaka hada CV curriculum vitae a wayanka

 Yadda zaka hada CV wato curriculum vitae mai kyau sosai a wayanka cikin sauki 


Related:- Yadda zaka hana a kiraka a waya ba tareda ka kashe wayankaba koh kuma kasata a flightmode 

Yadda zaka dubah koh ka samu aikin ƙidaya wato population and housing census

Dayawan mutane a yanzu sai sunje shagon computer sannan suke samu a musu CV curriculum vitae koh kuma su in sunada computer suyi da kansu kuma koda sunyi idan basu iya computer sosai ba bazayyi kyau ba kamar yadda zakayi a wayanka

To yanzu akwai website da dama da suke bada template wato samfuri zaka dubah kaga wanda yama sannan ka zaba kasa bayananka kawai zaima creating da kansa kawai download zakayi batareda kasha wahalabah 

Yadda zaka hada CV curriculum vitae a wayanka

Da farko zamuyi amfani da wanni website wanda shima yana da saukin aiki zaka shiga https://www.jobseeker.com kana shiga zai kaika home page inda zakaga ansa get started saika dannan wannan madannin idan kanada email akan wayanka to kawai zainunama saika zabi email din da zakayi amfani dashi 

Kana zaba zai nunama kaloli daban daban na CV saika zaba ko idan kazaba zasu nunama inda zakasa details dinka kaman
yadda zaka gani a photon dake kasa 


Saika cika bayananka duk abun da ake bukata sannan zakaga wasu abubuwa a kasa saika danna kai kamai irinsu School da nationality duk idan ka taba abun zai karu akan CV din naka sai ka cigaba da sawa kawai sannan a sama zakaga wurin da zakasa photo saika danna kai ka dakko photon a wayanka 


Kana gama sa bayananka saika danna kan preview idan ka danna zai nunama yadda abun yake idan kaga yama saika dannan kan download zaice saika biya kudi idan yama kawai saika screenshot shikenan ba saika biyaba 

Idan kuma baima bah toh zaka saikayi back ka canja duk wani abun da kakeso saika sake dubawa idan saika sake save kayi download shikenan ka gama hada CV dinka kuma zakaga ganshi yafi wanda zakayi a computer kyau insha Allah. 

Sannan akwai website dayawa da ake nakyauta wanda namma saika zabi wanda yama kamar https://resumegenius.com/resume-builder/app/personalize 

https://builder.zety.com/resume/mobile/select-resume/?skin=SRZ1&templateflow=selectresume da sauransu 

Koh kayi search, Free CV template zagani sai wanda ka zaba

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment section ko kuyi join na Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

3 Comments

 1. Assalamualaikum, Tambayana shine sai ambiya kudi da ayi download din CV ko ?

  ReplyDelete
  Replies
  1. Zaka iya yin screen shot kawai basaika biyabah

   Delete
  2. Koh ka dubah akwai website dayawa da ake yi Free na update na post din

   Delete

Post a Comment

Previous Post Next Post