Yadda zaka cika sabon tallafin Nirsal mai suna PETTY CASH FLOW

 Yadda zaka nemi tallafin bashi na Nirsal microfinance Bank mai suna PETTY CASH FLOW NOW NOW 

Related Sabon tallafin Nirsal mai suna PETTY CASH FLOW NOW NOW


Hukumar Nirsal microfinance sun fitar da wani tsarin bada lamuni wato bashi ga masu kananan sana oi, kuma sukeda asusu a wannan bankin na Nirsal microfinance Bank sai dai wannan bashin bakamar irinsu COVID 19 loan TCF bah koh Non interest shi saikaje har bankin na Nirsal microfinance Bank kuma yazamana kanada asusu da su sannan suna bada bashin a matsayinsu na bankine don haka idan aka baka wannan bashin zaka habaka kasuwancin kane sannan ka samu ka biyasu 

Bankin nirsal microfinance dai sun tito da wani sabon tsarin rance kudi mai suna NMFB PETTY CASH NOW NOW shi wannan tsarin an fito dashine saboda kananun yan kasuwa masu sana oi kananu kamar 

Masu irin sana oi na 

Tireda 

Saida doya irin masu baron nan 

Da duk wani nau in kananun sana wanda mutane sukeyi domin dogaro da kai

Ko masu rake da duk wasu nau in kananan sana oi dai harda masu saida kosai koh irin mata masu soya awara a bakin hanya duk zasu iya neman wannan rancen 

Sai na NMFB SME shi kuma wannan masu kananan sana oi ne amma dai sunfi wancan kaman masu saguna dadai sauransu suma zasu iya neman wannan rancen 

Sannan wasu zasuce ai daman ana bada rancen covid19 to shi wannan yasha banbam da wannan na ccorona saboda shi na corona dama saboda a tallafawa mutanen da annobar kullen corona ta shafa aka fito dashi amma wannan kuma ba hakane 

Shi normal bashi ne da bankuna ka iya bayarwa suma bankin Nirsal microfinance suka fito dashi 

Yadda zaka nemi wannan bashin shine 

Shiba online ake cikeshi kamar na covid19 bah a abankin zakaje ka bude account dasu idan ka bude account dasu sai su cikema wannan bashin sannan saisu gayama yadda tsarin yake 

Yadda zaka biya da kuma kudin dayake kai in akwai kudin ruwa ka sani inbabu ka sani domin gujewa abun da zai haifarma matsala a gaba 

Zaka iya shiga website na Nirsal domin ganewa idonka https://nmfb.com.ng

Allah ya bada sa a 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel domin karin bayani koh tambaya. 


Post a Comment

Previous Post Next Post