Yadda zaka hana wani ya kiraka batareda ka kashe wayankaba

 Yadda zaka hana wani ya kiraka batareda ka kashe wayankaba koh kasata a flightmode 

Yadda zaka hana a kiraka a waya

Related: Yadda zaka dubah bayanan BVN dinka batareda kaje banki bah 

Yadda zakaga chatting din budurwanka ko wanni naka cikin sauki

Wani lokaci mutum yanaso yayi amfani dawayansa kuma bayaso a kirasa koh kuma yanaso yayi record na video live koh yanaso yayi amfani da data kaga kenan ba dama yasah wayan a flightmode toh ga hanya mafi sauki da zakayi abunda kakeso a wayanka ba tareda ankiraka bah koh an katsema abun da kakeyi 

Yadda zaka hana a kiraka a waya 

Da farko dai zaka iya sa wayarka a call forwarding domin kuwa isan kasa wayanka a call forwarding to zaka ita yin komai da wayarka browsing da sauransu ba tareda ka kashe wayankaba 

D afarko ka shiga cikin Dialpad na wayanka wato inda akesa lambobi ayi kira saika danna *21*858# akan lambar da kakeso kar a kiraka dashi misali sim one ko kuma kasa akan dukka layukan inkana tunanin za a kiraka a dukka


Kana sawa saika danna call shikenan zai nunama yayi successful todaga wannan lokacin ba wadda ya isa ya kiraka da wannan layin dukda wayanka yana kunne amma bawanda ya isa ya kiraka 

Sannan wurin sakah wannan *21* din zaka iya sakah kowanne lamba guda uku haka ba dole sai wannan lambarba 

Toh idan ka gama abunda kakeson kayi kuma kanaso ka cire wannan called forwarding din toh ga yadda zakayi cikin sauki ka danna ##002# saika dannan call akan wannan layin naka 


Kana dannawa zai cirema layinka daga call forwarding shikenan daga wannan lokacin wanda sukeda bukatan kiranka zasu iya kiranka cikin sauki 


Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

Previous Post Next Post