Hukumar NSCDC civil defense CDCFIB zasu debi sabbin ma aikata

 Hukumar NSCDC wato civil defence, correctional, fire service, da kuma immigration services board (CDCFIB) 

Related:- How to apply for Nigerian population commission NPC Ad hoc staff recruitment 2022 

Yadda zaka dubah chatting din budurwanka ko wanni naka cikin sauki

Zasu dauki ma aikata har guda dubu biyar wanda zasu fara wanda ita hukumar sun kashi kashi daban dabam aciki akwai civil defence correctional wato masu aikin gidan gyaran hali sai fire service masu kashe gobara da immigration hukumar shige da fice ta kasa 

Don haka idan kana sha awan wadannan aiyuka sai ka jira za abude shafin neman wannan aikinne ranar  shabiyu 12 gawatan December wato watan shabiyu 12 na wannan shekara ta 2022 don haka saika garzaya shafin https://www.cdcfib.career/ domin kasamu ka cika wannan aiki kafun arufe Insha Allah idan sun bude zamu kawo muku yadda zaku cika dalla dalla tareda hutuna yadda ake cikewan in Allah ya yarda don haka ku kasance damu 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 


Post a Comment

Previous Post Next Post