Yadda zaka nemi aikin hukumar CDCFIB civil defence immigration correctional da fire service

 Yadda zaka nemi aikin CDCFIB wato civil defence immigration service prison service da kuma fire service 

Related:- Yadda zaka nemi aikin civil defence immigration correctional da fire service 

Yadda zaka rage nauyin photo a cikin wayanka cikin sauki

Kamar yadda muka muku alkawarin insha Allah idan aka buɗe zamu sanardaku toh yanzu an buɗe kuma insha Allah ka bayanin batereda photo no domin taimakamah wirin cikewa 

Da farko ankasa tsarin zuwa kashi uku ne 

Categories A INSPECTORATE CADRE

Inspector Of Corps (IC) CONPASS 07 shi wannan wanda sukeda NCE koh maka mancinsa sune zasu cike shi 

Assistant Inspector Of Corps (AIC) CONPASS 06:- shi kuma wanda suke da diploma wato ND sune zasu cike wannan abun 

Categories B Assistant Cadre:

Corps Assistant (CAII) 04 shi wannan na masu secondary school ne wanda sukeda NECO koh weac kuma sukeda five credits a zama biyu 

Corps Assistant (CA III) CONPASS 03 wanda ya gama secondary school yanada NECO koh weac da kuma trade certificate

Categories C Drivers/Mechanics/Artisans 

Shi wannan dole yazama kanada trade certificate grade II two koh driver koh mechanic koh electronics engineering

Yadda zaka cika aikin CDCFIB shine da farko ka shiga https://www.cdcfib.career/ kana shiga zai nunama wasu bayanai akan abun saika karanta inka gama saikaje can ƙasa zakaga inda aka rubuta Apply Now 


Saika danna kan Apply Now kana shiga zai nunama wasu bayasan inkayi kasa zai nunama inda zaka creating profile naka 


A lura wurin sa password asa mai karfi kaman haka Techloaded@360 indai kana saika danna continue 

Sai zaika wurin da zakayi cika sauran bayanan ka da kuma upload na photo kada dauyinsa ya wuce 80kb zaka iya dauko wani mai suna photo resizer a playstore domin kasamu daman rage dauyin photon naka Kana gama cikewa saika dannan save and continue 


Sai nan kasa details na primary school dinka da shekarun da kashiga da wanda ka tita 

Sana nan kuma kasa details na secondary school naka kuma dole ka upload na results dink ma ana subjects din da kuma grades din da kaci koda guda biyar ka daura yayi 


Saika kuma information na higher education naka ka cike duk bayan makarantanka kazabi sunan makarantan shikenan 


Sainan kuma zakaga summary na duk abunda ka cika saika dubah duk abunda ka cika idan akwai mistake saika koma ka gyara kafun kai submit 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

6 Comments

 1. I need to you working

  ReplyDelete
 2. I need to you working

  ReplyDelete
 3. Ogah, nayi mistakes kuma na kasa editing, dan Allah I need ur help

  ReplyDelete
 4. Idan Mutum ya manta Bai dauki Application ID nasaba bayyi submitting ba Kuma Yayi logout ta Yaya zayyi retrieving nashi please???

  ReplyDelete
  Replies
  1. Gaskiya haryanzu bamu samu wata hanyaba saidai a jira zuwa gaba kila a fito da wata hanya. Idan kuma ba afito dashiba innaga gara ka sake sabon application

   Delete

Post a Comment

Previous Post Next Post