Yadda zaka gane koh wani na bibiyan wayanka

 Yadda zaka gane koh wani na bibiyan abubuwan da kakeyi a waya chat naka koh kira kodai wasu abubuwan na daban. 

Related: How to know if someone is tracking your phone information

 How to unbanned your WhatsApp phone number

Dayawan mutane ana samusu wadansu application a wayansu wanda zasu nadan duk wasu abubuwa da kakeyi a wayanka wato wasu daukan baya nanka wanda kai kuma baka sani bah idan chat nakane akeso a nada duk zayyi hatta duk wani abu dakayi typing (karubuta) a keyboard din yawanka zai dauka 

Misali kaje browser na wayanka (chrome/Opera) kayi search na BBC HAUSA toh duk zai nada idan akazo aka dubah zakaga duk abunda kayi typing yana nan a wannan application din. 

Kunga kenan har chatting din mutum bai tsiraba hatta PIN dinka na banki bai tsiraba tunda idan kayi transfer a wayanka za aga komai 

Sannan su wayannan Application din kala kala ne akwai wanda za asama a wayankane suna ganin komai a wayansu akwai kuma wanda za asama a wayanka kadai idan sunzu sunaso su dubah sai su karbi wayanka 

Misali kinba saura yinki wayanki kuma kin kulle Whatsapp da duk wani chat naki bakyaso ya gani toh muddin yasa wannan app din a wayanki baya bukatan ya shiga Whatsapp ko Facebook dinki kawai cikin app din zai shiga ya dubah komai da komai ya baki wayanki batareda kin sani bah. 

Yadda zaka kare kanka daga ire iren wannan application din shine:- 

Da farko yakamata kasan applications dake amfani dashi a wayanka wanda saika basu permission na admin (babba wanda zasu iya yin komai a kan wayanka) saboda bawai application daya bane bare a fadama sunanshi ka dubah . 

Da farko ka shiga cikin Setting na wayanka saika shiga inda aka rubuta Security and Location wasu danasu dabam tokawai zaka shiga inda device admin sukene idan ka shiga zakaga application dinda kabawa admin wanda ka sani kaman idan ka kunna FIND MY DEVICE na google zaka ganshi a wurin da sauransu to ananne zaka dubah duk wani application da bakasan dashibah toh ka cire mai wannan permission din kwata kwata a wayanka domin zai iya kasan cewa wani ne ya sama shi baka sanibah Sai hanya ta biyu itace lura da duk wani application na wayanka da kake amfani dashi domin wani baya bukatan wannan permission din kaga kenan dole ka lura da application dinda suke wayanka idan kaga wani application saika bincika kaga yaushe ne kasa shi a wayanka idan ka fahinci cewa bakai ka sashi a wayanka bah saikai maza ka ciresa a wayan naka koh kuma ka cire mai ko wanne irin permission da yake kansa a wayan ba saikayi uninstall nasabah. 

Allah ya taimakah ya kuma kare 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel domin samun sabbin shirye shiryenmu 


Post a Comment

Previous Post Next Post