Samu kyautan 1000 ko sama da haka a MTN NG

 Kamfanin layin sadarwa na MTN nigeria suna bada kyautan kudin kira wani 500 wani 1000 wani kuma 2000. 

Kamfanin suna bada wannan bonus dinne sakamakon rufe layuka da akeso ayi toh zasuce sun baka kyautan kudi naira kaza kayi register layinka da nin sannan ka samu daman yin amfani dashi. 

Kamar yadda kuke gani a photon dake sama 👆👆👆 don haka idan kasan bakayi linking na layinka da sim dinkaba haryanzu toh kaduba ko sun baka wannan kyautan na kudin kira kuma zaka iya browsing dashima.

In kuma bakayi linking ba toh zaka iya dannan *785# domin yin linking din koh kuma katura sakon number katin dan kasanka guda sha daya zuwa 785.

Idan kasan kanada layi a kasa wanda baka mai wannan linking din bah da National ID card naka toh kadauko layin kasa a waya ka dubah ko sunbaka 

Idan yayi saika danna *559*64# domin dubah kuddin naka da suka baka.


Post a Comment

Previous Post Next Post