Samu kyautan MB 250 da kuma message har guda 20 a layin Airtel NG

 Kamfanin layin Airtel Nigeria suna bada kyautar mb har guda dari biyu da hamsin wato 250mb da kuma message har guda ashirin kyauta ga musu layin Airtel NG

Hakan ya biyo bayan murna da huke na Anniversary 20 nasu wanda za ata samun wannan dama har December wannan shekara ta 2021 wato duk wanda haryanzu baiyiba zai iya yi har yanzu kuma zasu bashi Yadda zakayi shine 

Kasamu waya mai layin Airtel NG saika dannan wannan lambobi 

*144# idan ka danna zaikaika wurin zakaga abubuwa kamar haka 

1. Anniversary gift

2. 1gb/N200/7days

3. 1.5gb/N300/7days

4. 5gb/N1000/14days

Saika sanna daya wato Anniversary gift kenan shine zai baka daman damun wannan data da kuma message har guda ashirin kyauta 

Sauran kuma koda irin wanda zai iya gani wato offer ne na sayan data kowa da nashi offer 

Allah ya bada sa a

Post a Comment

Previous Post Next Post