Yadda zaka nemi aikin haɗin gwiwar UNICEF NYSC da NPC

Yadda zaka nemi Sabon aiki daga hukumar Ƙidaya NPC UNICEF da NYSC aikin birth registration


UNICEF, NYSC and NPC Ad-hoc recruitment

Related: How to apply for job at ɗangote Group with SSCE certificate NECO WEAC only 6 credit is require 

Hukumar Ƙidaya ta ƙasa wato National population commission NPC tareda haɗin gwiwar UNICEF da NYSC zasu ɗauki ma aikata na wucin gadi wato ad hoc staff domin aikin yin registan katin haihuwa wadda akafi sani da birth certificate 

Wannan aikin dai ba dukkan jahohi za aibah kamai yadda akace a wasu daga cikin jahohin Nigeria za ayi wannan aikin kuma ana bukatan abubuwa kamar haka 

NIN number dole sai kayi verification na NIN number ɗinka sannan ya wuce 

Dole zaka rubuta test da za ayi duk wanda zai nemi wannan aikin 

Bazakayi wannan Test ɗin samada ɗayaba don haka kashirya domin saika samu kashi hamsin wato 50% kafun kasamu daman yin wannan aikin 

Dole kayi amfanida waya mai camera wato wayan da zaka iya ɗaukan photo dashi kenan 

Dole bayanan bankinka yayi daidai dana National I'D card ɗinka

Dole yakasance kanada takardan makaranta mai kyau 

Sannan dole yakasance kanada Gmail account

Yadda zaka nemi wannan aiki na Ad-hoc recruitment 

Dafarko ka shiga wannan link ɗin https://birthregistrationadhoce-recruitment.com/ amma katarbabarda ka kunna location na wayanka 

Zai tambayeka permission saika dannan kayi allow ɗinshi inba hakaba bazayyi bah saika ka zaɓa NYSC koh kawai Ad-hoc 

Kana sawa zai nunama instructions din abun saika karanta kayi kasa ka dannan Agree

Daga nan zai kaika inda zaka sa NIN number dinka saikasa a wurin da akabaka kana sawa sai ka danna validate kana sawa zayyi validate dinka domin ayi validate idan yayi zakaga 

Toh idan NIN number dinka yayi validate zaikaika inda zakayi face verification sai kai allow na camera 📸📸📸 din wayanka saika dau photo kuma kada ka shiga rana amma dai kasamu wuri mai haske sosai 

Daga nan sai Test wanda zakayi a lokacin nan take zai kaika wurin saika saikayi test dinka kana gama zai kaika step na gaba amma ka dau Application code dinka domin kar asamu matsala 

Daga nan saika ka cigaba da cikewa harkai upload na results dinka sannan kagama kai submit dinshi 

Ga wanda browser nasu yake basu matsala su gwada download na kiwi browser domin tayi sosai ga link https://play.google.com/store/apps/details?id=com.kiwibrowser.browser 

Allah ya bada sa

✍️✍️✍️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

Previous Post Next Post