Hukumar hana sha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA sun fitarda sunayen shortlist na 2023

 Hukumar Hana sha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA sun fitarda shortlist na wanda sukayi exam da kuma saura 

Related: Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na National information technology development agency NITDA COURSERA SCHOLARSHIP COHORT 2 

How to check civil defence or immigration service shortlist 2023


National drug law enforcement agency NDLEA in ba a mantaba dai kwanakine aka buɗe portal domin ɗiban sabbin ma aikata a wannan hukuma ta National drug law enforcement agency wanda kuma har akazo akayi Test ka wanda suka samu invitation na wannan CBT TEST ɗin 

To yanzu hukumar ta fitarda sunayen waƴanda suka ci wannan exam ɗin wato wanda suka haye zuwa mataki na gaba kenan wato screening da za ayi a wasu jahohin Nigeria kamar

 Abuja

 Abia

 Kano 

Jos

Port-t 

Wanda aka raba zuwa group kowa da group dinsa saboda haka saikai maza ka duba sunanka da kuma inda zakayi screening domin daga Monday 05 june za afara in sha Allah

Yadda zaka dubah sunanka shine 

ka shiga website nasu https://ndlea.gov.ng/news/recruitment-ndlea-invites-candidates-for-screeninginterview saika kaje can kasa zakaga list din saikai download nashinka dubah 

Koh kuma ka shiga telegram channel namu Arewatech360zamusa PDF din acan domin sauki ga masu bibiyanmu 

Allah ya bada sa a

A I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 


Post a Comment

Previous Post Next Post