National population commission NPC sun fara tura saƙon training

 Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun fara tura sakon training ka wanda suka cancanta 

Related: Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun fitar sabon training Time table 

Yadda zaka samu aikin National population commission NPC

Hukumar Ƙidaya wato National population commission sun fara tura saƙon na training dama dai sunce zasu tura soƙon ta email da kuma lambar waya da mutun toh yanzu saƙon yafara zuwa 

Don haka idan kasan kacika kuma ka samu approved toh yana da kyau kanadubah email address ɗinka da kuma ta SMS wato message na waya wanda ake turawa domin ka gani idan naka ya shigo koh ka dubah email ɗinka wato kana shiga cikin email ɗin kana dubawa 

Ga wanda kuma har yanzu application status ɗinsu yake pending haryanzu zasu iya shiga shafinsu domin dubawa koh an maka approved https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ saika taɓa inda aka rubuta check application status saikasa Application code ɗinka koh NIN number ɗinka zakaga koh anma Approved

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

Previous Post Next Post