Sabon sanarwa daga National population commission NPC

 Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun fitarda sabon sanarwa

Related:- Yadda zaka samu approved na National population commission NPC 

Yadda zaka nemi aiki National drug law enforcement agency wato NDLEA

Sanarwan dai tawani bangare ta shafi dukkan ƴan kasa sannan kuma ta shafi bangaren waɗan da suka samu aikin musamman bangaren enumerators da supervisor wanda za ayima training da ranar 31 da wannan watan 

Wannan sanarwa tana sanarda cewa an ɗage ranar da za ayi ƙidayan ita kanta am maidata watan biyar insha Allah za ayi wannan ƙidayar gaba ɗayanta 

Sannan kuma an ɗage ranar da akesa training ɗin enumerators da supervisor wanda dama za ayi shine on 28/31 this month toh yanzu hukumar ta ɗaga saboda ranar yayi daidai da ranar da za ayiwa ƴan SPW wani training ɗin kuma, toh saidai haryanzu hukumar bata sanarda sabon ranar fara wannan training ɗin ba 

Don haka inkasan ka cike sharin na supervisor koh enumerators toh an ɗage training ɗin da za ayi harsai ranarda suka fitar kenan tunda yanzu basu faɗa bah 

Gamasu pending haryanzu zasu iya dubawa suga koh an approved nasu tahanyar shiga shafin NPC https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ saika shiga kan check Application status saikasa NIN number ɗinka koh Application code naka zakaga matsayanka 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 


Post a Comment

Previous Post Next Post