Yadda zaka dawo da layinka da MTN suka rufe dan baka hada ka NIN ba

 Yadda zakai link na katin dan kasanka da layinka na MTN da aka rufe. 

A safiyan yaune dai wasu suka wayi gari an rufe musu layukansu ba daman suyi kira amma za a iyakiransu sannan zasu iya yin browsing da layin amma dai ba daman kira a layin naka 

Hakan ya farune sakamakon rashin hada layinka da katin dan kasanka, in ba amantabah dai dama ance za a rufe duk wasu layukan da basuda register da katin dan kasa 

Saboda haka indai kanada wani SIM card wanda baka hadasa da katin dan kasa bah toh faa za a rufe layin don haka kaje ka daura katin dan kasanka akai saboda kar a rufema layinka 

Yadda zakayi linking na katin dan kasan ka sim card dinka 

Kadanna *785# idan ka danna daya daganan za a bukaci kasa number katin dan kasanka daganan saikai submit dinsa shikenan  

Koh kuma kaje wurin message ka rubuta number katin dan kasanka saika tura zuwa 785 kai tsaye a sim din da aka kullema din 

Toh daga nan idan ka jira zasu budema sim din in yayi in baiyibah kuma zasu toroma feedback akai dai 

Akwai kuma na Mymtn app kamar yadda zaku gani a photon nan 


Idan kanaso kayi na wasu layin kuma daban kamar Airtel ko 9mobile zaka iya Shiganan domin ganin yadda zakayi harda video 

Post a Comment

Previous Post Next Post